1 Samuel 9:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yana da ɗa mai suna Shawulu, wani kyakkyawan saurayi. A cikin mutanen Isra’ila ba wanda ya fi shi kyau, ya kuma fi kowa tsaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كِشْ يَنَدَ وَنِ طَا مَيْ سُونَ طَالُوتَ، سَوْرَيِ نٜىٰ مَيْ ݣَنْ غَنِ كُمَ بَابُوَنِ عَثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ دَ يَڢِيشِ حَكَ؞ يَنَ دَ ڟَيِ كُمَ حَرْ يَڢِ كُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana da wani ɗa, sunansa Saul, kyakkyawan saurayi ne. A cikin jama'ar Isra'ila ba wanda ya fi shi kyau, ya fi kowa tsayi a cikin Isra'ilawa duka.