1 Samuel 9:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da jakunan da suka ɓace kwana uku kuwa, kada ka damu, an same su. Ga wane ne Isra’ila ta sa dukan zuciya, in ba ga kai da kuma dukan iyalin mahaifinka ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ جَاكُنَنْكُ كُمَ دَ سُكَ ٻَثٜىٰ ݣُونَكِے عُكُ دَ سُكَ وُثٜىٰ، كَدَ كُدَامُ غَمَا أَنْسَامٜىٰسُ كُواْ؞ بَنْدَ وَنَّنْ مَا، أَيْ، كُواْمٜىٰ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ نَاكَ نٜىٰ دَ دَنْغِنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan zancen jakunanku da suka ɓace yau kwana uku ke nan da suka wuce, kada ka damu, gama an same su. Banda wannan ma, ga wa Isra'ilawa duka suke sa zuciya? Ba kai ba ne da gidan mahaifinka?”