1 Samuel 9:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Samaโila ya shiga da Shawulu da baransa ya zaunar da su a gaban waษanda aka gayyata, mutanen sun kai wajen mutum talatin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูู
ููฐุนูููู ููุดูุบูุฑูุฏู ุทูุงูููุชู ุฏู ู
ูุนูููููุซูููุณู ุงููููุฑููู ุซููู ุนูุจูููุซูุ ููุณูุงุณู ุณูุฐููููู ุงููุบูุจููู ุฏููููู ุจฺูงููู ุฏู ุนููู ุบููููุชูุ ููููููุณู ูููู ูููููู ููุฌูููฐูู ุชูููุงุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Sama'ila ya shigar da Saul da baransa a babban ษakin taruwa, ya sa su zauna gaba inda baฦi suke, wajen mutum talatin aka gayyata.