1 Samuel 9:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sama’ila ya ce wa mai dahuwa, “Kawo naman da na ba ka, wannan da na ce ka ajiye dabam.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً سَمَٰعِيلَ يَثٜىٰ وَمَيْ دَڢَ عَبِنْثِ «كَكَٰوُاْ نَامَنْدَ نَبَاكَ، وَنَّنْ سَاشٜىٰنْدَ نَثٜىٰ كَأَجِيٜىٰ دَبَمْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuwa ya ce wa mai dahuwa, “Kawo naman nan da na ba ka, wanda na ce ka ajiye shi dabam.”