1 Samuel 9:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, ana nan sai jakunan Kish mahaifin Shawulu suka ɓace. Kish ya ce wa ɗansa, “Tashi ka tafi tare da wani daga cikin bayi, ku nemo jakunan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً وَتَرَانَ جَاكُنَنْ كِشْ بَابَنْ طَالُوتَ سُكَ ٻَثٜىٰ؞ سَيْيَثٜىٰ وَ طَنْسَ طَالُوتَ «كَطَوْكِ طَيَ دَغَ ثِكِنْ مَعَيْكَتَ، كُجٜىٰ كُنٜىٰمِ جَاكُنَنْ دَ سُكَ ٻَتَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan sai jakunan Kish, mahaifin Saul suka ɓace, Kish kuwa ya ce wa Saul, ɗansa, “Tashi, kai da ɗaya daga cikin barorin ku tafi, ku nemo jakunan.”