1 Samuel 9:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka iso gunduman Zuf, sai Shawulu ya ce wa bawan da yake tare da shi, โZo mu koma kada mahaifina yฤ bar damuwa a kan jakuna, yฤ shiga damuwa game da mu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุณููู ูููู ูููููููู ุธฺูขู ุณููู ุทูุงูููุชู ููุซูููฐ ููู
ูุนูููููุชููู ุฏูุณูููููฐ ุชูุฑูููฐ ยซู
ููููุงูู
ู ุบูุฏูุง ฺขูุง! ุงูููู ุจูููููุจู ุจูุงุจููู ุฐููู ุจูุฑู ุฏูุงู
ููู ุนููููู ุฌูุงููููููููู ฺููขูุงุฑู ุฏูุงู
ููู ุนูููููู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da suka kai ฦasar Zuf, sai Saul ya ce wa baransa da yake tare da shi, โZo mu koma gida, kada babana ya bar damuwa a kan jakunan ya yi ta damuwa a kanmu.โ