1 Samuel 9:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya ce wa bawan, “Idan muka isa can, me za mu ba wa mutumin? Ga shi abinci guzurinmu duk ya ƙare, ba mu da wani abin da za mu kai wa mutumin Allahn nan. Me muke da shi?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ يَتَمْبَيِ مَعَيْكَثِنْسَ يَثٜىٰ «تُواْ، عِدَنْ مُكَ تَڢِے وُرِنْ مُتُمِنْ اللَّهْ ، مٜىٰ ذَامُ بَاشِ؟ عَبِنْثِنْ دَيَكٜىٰ أَ جَكَرْمُ يَڧَارٜىٰ، كُمَ بَامُ دَ وَنِ أَبِنْدَ ذَامُ بَاشِ؞ كُواْ أَݣَويْ وَنِ أَبُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya ce wa baransa, “Idan muka tafi, me za mu ba shi? Gama guzurin da yake tare da mu ya ƙare, ba mu da wani abin da za mu ba shi.”