1 Samuel 9:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bawan ya sāke ce masa, “Duba ina da kwatar azurfar da zan ba wa mutumin Allah don yă gaya mana wace hanya ce za mu bi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مَعَيْكَثِنْ يَسَاكٜىٰ أَمْسَوَ يَثٜىٰ «غَاشِ، إِنَدَ یَرْ ڟَابَرْ أَظُرْڢَا، ذَنْبَا مُتُمِنْ اللَّهْ دُواْمِنْ يَڢَطَا مَنَ عِنْدَ ذَامُبِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Baran kuma ya ce wa Saul, “Ina da 'yar azurfa tsaba da zan ba shi domin ya faɗa mana inda za mu same su.”