1 Thessalonians 1:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna tunawa da aikinku ba fasawa a gaban Allah da Ubanmu ta wurin bangaskiya, da famar da kuke yi domin ฦ™auna, da kuma begenku marar gushewa ga Ubangijinmu Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูู†ูŽ ุชูู†ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽูƒููˆ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ุนูุจูŽู†ู’ู…ูุŒ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ูƒู ู†ูŽุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽ ุฏูŽ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐูŠู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ฺŸูŽูŠูŽุงูˆูŽุฑู’ูƒู ุฏูŽุฑูŽู…ู’ ุซููƒูู†ู’ ุณูŽุง ุฐููˆุซููŠูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ู…ู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุณููŠุญู ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba ma fฤsa tunawa da aikinku na bangaskiya a gaban Allahnmu, Ubanmu, da famar da kuke yi domin ฦ™auna, da kuma begen ku mara gushewa ga Ubangijinmu Yesu Almasihu.