1 Thessalonians 1:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
gama su kansu su suke ba da labari irin karษar da kuka yi mana. Suna faษin yadda kuka juyo ga Allah daga gumaka don ku bauta wa Allah rayayye da kuma na gaskiya,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ูุชูููููฐูู ููููฐ ุฏู ููููุณู ุณูููููฐุจูุงุฏู ููุงุจูุฑููู ููุฏูู ูููู ููุฑููปูููฐู
ู ุฏู ููู
ู ููุฏูู ูููู ุฑูุจู ุฏู ุบูู
ูููุ ูููู ุฌูููููุงู ููุฑููู ุงูููููู ุ ุฏููุงูู
ููู ููุจูููุชูุง ูู ุงูููููู ููุบูุณููููู ููู
ู ู
ููู ุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin su da kansu suke ba da labarin irin ziyartarku da muka yi, da kuma yadda kuka rabu da gumaka, kuka juyo ga Allah, domin ku bauta wa Allah Rayayye na gaskiya,