1 Thessalonians 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun sani, ’yan’uwa, cewa ziyararmu a gare ku ba tă zama a banza ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، یَنْعُوَ، كُو مَا كُنْ سَنِ ثٜىٰوَ ذُوَانْمُ وُرِنْكُ بَيْ ذَمَ عَبَنْظَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ku da kanku kun sani, 'yan'uwa, ziyartarku da muka yi, ba a banza take ba.