1 Thessalonians 2:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muna kuma gode wa Allah ba fasawa domin, saโad da kuka karษi maganar Allah, wadda kuka ji daga gare mu, kun karษe ta ba kamar maganar mutane ba, sai dai kamar yadda take, maganar Allah wadda take aiki a cikinku ku da kuka ba da gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ููููููู ููููฐ ููู
ู ู
ูููููฐ ุบููุงูุฏูููฐ ูู ุงูููููู ูููููู
ูุ ุบูู
ูุง ุณูุนูุฏูู ูููู ููุฑููปู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุฏู ููููุฌู ุฏูุบู ููุฑูููู
ูุ ุจููู ููุฑููปูููฐุชู ููู
ูุฑู ู
ูุบูููุฑู ู
ูุชูู
ู ุซูููฐ ุจูุ ุณูููุฏููู ุนูููููุญููู ููุฏูู ุชูููููฐุ ููุชููุงู ููููู
ูุฑู ุงูููููู ุ ููุฏูู ุชูููููฐ ุนููููู ุงูู ุฐููุซูููุงุฑูููุ ููู ุฏู ูููู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan ne kuma muke gode wa Allah ba fasawa, domin sa'ad da kuka karษi Maganar Allah ta bakinmu, ba ku karษe ta kamar maganar mutum ce ba, sai dai ainihin yadda take, Maganar Allah, wadda take aiki a cikin zuciyarku, ku masu ba da gasikya.