1 Thessalonians 2:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kun san ba ma taɓa yin daɗin baki ko mu yi ƙoƙarin kasance da halin kwaɗayin da muke ɓoyewa, Allah shi ne shaidarmu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ كُنْ سَنِ، مَغَنَرْمُ بَتَظَاڧِنْ بَاكِ بَنٜىٰ، كُمَ بَا وَيْ مُنَدَ حَلِنْ ݣُوطَيِنْ دَمُكٜىٰ ٻُواْيٜىٰوَبَ؞ اللَّهْ كُوَ شِينٜىٰ شَيْدَرْمُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yadda kuka sani, ba mu taɓa yin daɗin baki ko kwaɗayi ba. Allah kuwa shi ne shaida.