1 Thessalonians 2:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma muka kasance masu sauƙinkai a cikinku, kamar yadda mahaifiya take lura da ƙananan ’ya’yanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَدَّ مَامَا تَكٜىٰ رٜىٰنُوانْ جَرِرِنْتَ تَكُمَ لُورَ دَشِ، حَكَ مُنْ لُورَ دَكُو ثِكِنْ سَوْڧِنْ كَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mun nuna taushin hali a cikinku, kamar yadda mai goyo take kula da goyonta.