1 Thessalonians 3:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dare da rana muna adduโ€™a da himma domin mu sฤke ganinku, mu kuma ba ku abin da kuka rasa a bangaskiyarku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุฑูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽ ู…ูู†ูŽ ุฏูŽุงุบูœู‰ูฐูˆูŽ ุซููƒูู†ู’ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุณูŽุงู…ู ู…ูุบูŽู†ู’ูƒู ฺขูุณู’ูƒูŽ ุฏูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุŒ ู…ููƒูู…ูŽ ุซููƒูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุงุณูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุจูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dare da rana muna nacin addu'a ฦ™warai mu sami ganinku ido da ido, mu kuma cikasa abin da ya gaza wajen bangaskiyarku.