1 Thessalonians 3:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu bari Allahnmu da Ubanmu kansa da kuma Ubangijinmu Yesu yฤƒ shirya mana hanya mu zo wurinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฑู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ุนูุจูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌูู†ู’ู…ู ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ุŒ ูŠูŽุดูุฑู’ูŠูŽ ู…ูŽู†ูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุฐููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muna fata dai Allahnmu, ubanmu, shi kansa, da kuma Ubangijinmu Yesu, ya kai mu gare ku.