1 Thessalonians 3:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yă sa ƙaunarku ta ƙaru ta kuma yalwata ga juna da kuma ga kowa, kamar yadda tamu take muku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُو كُمَ، عُبَنْغِجِ يَسَا كُڧَارُ كُكُمَ يَلْوَتَ دَ ڧَوْنَرْ جُونَنْكُ دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ، كَمَرْ يَدَّ مُكٜىٰيِ مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kuma, Ubangiji ya sa ku ƙaru, ku kuma yalwata da ƙaunar juna da dukan mutane, kamar yadda muke yi muku,