1 Thessalonians 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiyar ita ce, sa’ad da muke tare da ku, mun sha gaya muku cewa za a tsananta mana. Haka kuwa ya faru, kamar dai yadda kuka sani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَغَسْكِيَ، سَعَدَّ مُكٜىٰ تَرٜىٰدَكُو، مُنْ غَيَ مُكُ تُنْدَ وُرِے ثٜىٰوَ ذَامُ شَا عَذَابَ؞ حَكَ كُوَ يَكَسَنْثٜىٰ، كَمَرْ يَدَّ كُكَسَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin dā ma sa'ad da muke tare, mun gaya muku tun da wuri, cewa za mu sha wahala. Haka kuwa ya auku, kamar yadda kuka sani.