1 Thessalonians 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda wannan, saโad da ban iya jimrewa ba, sai na aika domin in sami labarin bangaskiyarku, da fata kada yฤ zama mai jarraban nan ya riga ya jarrabce ku, ฦoฦarinmu kuma yฤ zama banza.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐ ุฏู ููููุงุณู ุฏูููุฑูููฐููุ ุณููู ููุนููููู ุฏููุงูู
ููู ุงููููุฌู ููุงุจูุฑููู ุจูููโุบูุณูููููุฑูููุ ุฏูุง ู
ูุง ุงูููู ุฌููู ฺููุงูุฑููุงู ููุฏู ุฏููู ู
ููู ุฌูุฑููุจูุฑู ูููู ุดูููุทููู ููุงุฑูุบูุง ููุฌูุฑูุจูุซูููฐููุ ููู
ู ฺขูุงู
ูุฑูู
ู ุชูุฐูู
ู ุจูููุธูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, ni ma da na kasa daurewa, sai na aika in sami labarin bangaskiyarku, da fatan kada ya zamana mai ruษin nan ya riga ya ruษe ku, famarmu kuma yฤ zama banza.