1 Thessalonians 3:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wace irin godiya ce za mu yi wa Allah saboda ku a kan dukan farin cikin da muke da shi a gaban Allahnmu ta dalilinku?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ุงููุฑููู ุบููุงูุฏููู ุฐูุงู
ููู ูู ุงูููููู ุณูุจููุงูุฏููููุ ุนููููู ูููููู ฺขูุถู ุซููููู ุฏูู
ูููููฐูู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ููู
ู ุฏููุงูู
ูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wace irin godiya za mu yi wa Allah saboda ku, a kan matuฦar farin cikin da muke yi a gaban Allahnmu ta dalilinku!