1 Thessalonians 4:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku mai da wannan burinku na yi natsattsiyar rayuwa, kuna mai da hankali ga shaโanin da yake gabanku, kuna kuma yin aiki da hannuwanku, kamar dai yadda muka gaya muku,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ฺงููุงฺูงูุฑู ูููู ุฐูู
ููู ฺูููููุ ูููููู ุฏู ุงููููุนูู
ูุฑููู ุฏูุณูููููฐ ุบูุจููููู ููููููุ ูููู ููู
ู ุนููููู ุฏู ุญูููููููููู ููุฏูู ู
ููู ูููุงููู ู
ูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
kuna himmantuwa ga zaman lafiya, kuna kula da sha'anin gabanku kawai, kuna kuma aiki da hannunku, kamar yadda muka umarce ku,