1 Thessalonians 4:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan haka, mu da muke da rai da aka bari, za a ษauke mu tare da su a cikin gizagizai don mu sadu da Ubangiji a sararin sama. Ta haka za mu kasance tare da Ubangiji har abada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ู
ูู ุฏู ุฐูุงู
ู ููุณูููุซูููฐ ุฏู ุฑููู ุงูู ูููุงูููุซูููุ ุฐูุงุนู ุทูููููููฐู
ู ุชูุฑูููฐุฏูุณูู ุนูุซููููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐุ ุฏููุงูู
ููู ู
ูุณูุฏู ุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ุงููุณูุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ุฐูุงู
ู ููู
ู ููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏู ุนูุจูููโุบูุฌู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
sa'an nan sai mu da muka wanzu, muke a raye, za a ษauke mu tare da su ta cikin gajimare, mu sadu da Ubangiji a sararin sama, sai kuma kullum mu kasance tare da Ubangiji.