1 Thessalonians 5:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku tabbata cewa kada kowa yฤ rama mugunta da mugunta, sai dai kullum ku yi ฦoฦarin yin wa juna alheri da kuma dukan mutane.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ฺขูุง ููุฏู ูููุงููู ููุฑูุงู
ู ู
ูุบูููุชูุงุฏู ู
ูุบูููุชูุงุ ุณูููุฏููู ูููููู
ู ูููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ูููู ุงููุจููู ููููููฐ ููุบูุฑู ูู ุฌูููููููู ุฏู ููู
ู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku lura fa, kada kowa ya rama mugunta da mugunta. Sai dai kullum ku nace yi wa juna aiki nagari, da kuma dukkan mutane.