1 Thessalonians 5:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Allah da kansa, Allah na salama, yฤ tsarkake ku sarai. Bari dukan ruhunku, ranku, da kuma jikinku su zama marar aibi a dawowar Ubangijinmu Yesu Kiristi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ุงูููููู ุฏู ููููุณูุ ู
ููู ุณูููู
ูุ ฺูููุฑูููููููฐูู ุบูุจูุงุทูููุ ููููู
ู ููููุงููููฐ ุฑููุญููููู ุฏู ุฑููููู ุฏู ุฌููููููู ุฏููู ู
ูุฑูุฑู ุชูุจููุงู ุญูุฑู ุฑูุงููุฑู ุฏูุงููุงูููุฑู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kansa, mai zartar da salama, yฤ tsarkake ku sarai, ya kuma kiyaye ruhunku da ranku da jikinku ฦalau, ku kasance marasa abin zargi a ranar komowar Ubangijinmu Yesu Almasihu.