1 Thessalonians 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan wanda ya kira ku mai aminci ne zai kuwa aikata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِے وَنْدَ يَكِرَاكُ مَيْ أَمِنْثِ نٜىٰ، ذَيْ كُوَ عَيْكَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda yake kiranku ɗin nan mai alkawari ne, zai kuwa zartar.