1 Thessalonians 5:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda mutane suke cewa, โ€œAkwai salama da zaman lafiya,โ€ hallaka za tฤƒ auko musu farat ษ—aya, kamar yadda naฦ™uda take kama mace mai ciki, ba za su kuwa tsira ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูœู‰ูฐุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซู…ูู†ูŽ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ู„ูŽุงฺขููŠูŽ ุฏูŽ ุณูŽู„ูŽู…ูŽยป ุณูŽูŠู’ ูƒูŽูˆูŽูŠู’ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ุฐูŽุงุชูŽ ุงู”ูŽูˆู’ูƒููˆุงู’ ู…ูุณูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงฺขูู†ู’ ุญูŽูŠู’ฺขููˆูŽ ูŠูŽูƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงู…ูŽ ู…ูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุซููƒูุŒ ุจูŽ ูƒููˆูŽ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ ฺŸููŠุฑูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lokacin da mutane suke cewa, โ€œMuna zaman salama da zaman lafiya,โ€ wuf; sai halaka ta auko musu, kamar yadda naฦ™uda take kama mace mai ciki, ba kuwa hanyar tsira.