1 Timothy 1:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikinsu kuwa akwai Himenayus da Alekzanda, waɗanda na miƙa ga Shaiɗan don su horo su bar yin saɓo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْسُ أَݣَويْ هِمٜىٰنِيُسْ دَ إِسْكَنْدَرِ، وَطَنْدَ نَمِيڧَسُ غَ إِيكُوانْ شَيْطَنْ دُواْمِنْ سُسَامِ حُواْرُواْ سُدَيْنَ مَغَنَرْ صَاٻُواْ غَ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Cikinsu har da Himinayas da Askandari, waɗanda na miƙa wa Shaiɗan, don su horo su bar yin sāɓo.