1 Timothy 1:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun san cewa doka tana da kyau in an yi amfani da ita yadda ya kamata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، مُنْ سَنِ ثٜىٰوَ كُواْيَرْوَرْ تَنَدَ ݣَوْ عِدَنْ عَكَيِ أَمْڢَانِ دَ عِتَ أَ حَنْيَرْ دَ تَدَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, mun san Shari'a aba ce mai kyau, in mutum ya yi aiki da ita yadda ya wajaba,