1 Timothy 2:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da farko dai, ina gargaɗe ku cewa a yi roƙe-roƙe, ana addu’o’i, ana yin addu’a a madadin waɗansu da kuma a yi godiya saboda kowane mutum
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ ڢَارِ دَيْ، إِنَ ڧَرْڢَڢَاكُ ثٜىٰوَ عَيِ تَضُواْڧُواْ، عَيِ تَأَدُّعَ، عَيِ تَضُواْڧٜىٰ ضُواْڧٜىٰ، عَيِ تَغُواْدِيَ غَ اللَّهْ سَبُواْدَ دُكَنْ مُتَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da farko dai ina gargaɗi, cewa a yi ta roƙon Allah, ana addu'a, ana godo, ana gode wa Allah saboda dukkan mutane,