1 Timothy 2:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kamata mace ta riƙa koyo cikin natsuwa da cikakkiyar biyayya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مَثٜىٰ تَكَرْٻِ كُواْيَرْوَا ثِكِنْ ݣُونْثِيَرْ حَنْكَلِ دَ ثِكَكّٜىٰنْ سَوْڧِنْ كَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mace ta riƙa koyo da kawaici da matuƙar biyayya.