1 Timothy 2:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kuma Adamu ne aka yaudara ba; macen ce aka yaudara ta kuma zama mai zunubi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَا ءَادَمُ نٜىٰ كُمَ عَكَ رُوطٜىٰشِيبَ، عَمَّا مَثٜىٰنْ ثٜىٰ عَكَ رُوطٜىٰتَ حَرْ تَذَمَ مَيْ ذُنُوبِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba kuma Adamu aka yaudara ba, amma matar ce aka yaudara, har ta keta umarni.