1 Timothy 2:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Allah ษaya ne, matsakanci kuma ษaya tsakanin Allah da mutane, shi ne kuwa Kiristi Yesu,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุงูููููู ุทููู ููููฐุ ู
ููู ฺูููุงููุง ููู
ู ุทููู ฺูููุงูููู ุงูููููู ุฏู ู
ูุชูููููฐุ ููุชููุงูุ ู
ูุชูู
ูููููู ุงููููู
ูุณููุญู ุนููุณูููฐ ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Allah ษaya ne, matsakanci kuma ษaya ne, a tsakanin Allah da mutane, Almasihu Yesu, mutum,