1 Timothy 2:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina kuma so mata su lura su yi wa kansu adon da ya cancanta, da rigunan da suka dace, ba da adon kitso ko sa kayan zinariya ko luโuluโu ko kuma tufafi masu tsada ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูููููฐ ุฏู ูููููููุ ุงูููู ุณููุงู ู
ูุงุชูุง ุณููููุฑู ุณููู ููููููุณู ุงููุฏููุงููุฏู ููุซูููุซูููุชูุ ุณูููู
ู ุณูุง ุฑููุบููููู ุฏู ุณููู ุฏูุงุซูููฐุ ุจูููุฏู ูููููู ุงููุฏููุงูู ููููุ ูููุงู ุณูุง ููุงูููู ุธููููุงุฑูููุ ูููุงู ููููุนูููุนูููุ ูููุงู ุฑููุบููู ู
ูุงุณู ฺูุงุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mata kuma su riฦa sa tufafin da suka dace da su saboda kunya da kamunkai, ba adon kitso, ko kayan zinariya, ko lu'ulu'u, ko tufafi masu tsada ba,