1 Timothy 3:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole mai hidimar ikkilisiya yă zama mijin mace guda dole kuma yă iya tafiyar da ’ya’yansa da kuma iyalinsa da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ حِدِمَ عَثِكِنْ جَمَعَرْ مَاسُبِے يَكَسَنْثٜىٰ دَ مَثٜىٰ طَيَ، يَنَ كُمَ بِيدَ يَارَنْسَ دَ سَوْرَنْ عِيَلِنْسَ أَ حَنْيَرْ دَتَدَاثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu hidima kuma su zama masu mata ɗaya ɗaya, masu sarrafa 'ya'yansu da sauran iyalinsu da kyau.