1 Timothy 3:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in na yi jinkiri, za ka san yadda ya kamata mutane su tafiyar da halayensu a cikin jamaโ€™ar Allah, wadda take ikkilisiyar Allah rayayye, ginshiฦ™i da kuma tushen gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูุฏูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู’ุซู ู…ูู†ู ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุŒ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽุงุณูุณูŽุง ูƒูŽุณูŽู†ู’ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุง ูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ู…ูุจูุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ู…ู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณูุจูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽุฏู‘ูŽ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ุบูู†ู’ุดูฺงู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don in ya zamana na yi jinkiri, za ka san irin zaman da ya kamata a yi a jama'ar Allah, wadda take ita ce Ikkilisiyar Allah Rayayye, jigon gaskiya da kuma ginshiฦ™inta.