1 Timothy 3:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dole yă iya tafiyar da iyalinsa da kyau, yă kuma tabbata cewa ’ya’yansa suna yin masa biyayya da ladabin da ya dace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْلٜىٰنٜىٰ يَكَسَنْثٜىٰ وَنْدَ يَ عِيَ بِيدَ عِيَلِنْسَ دَݣَوْ، يَنَ سَا يَارَنْسَ سُذَمَ مَاسُبِيَيَّ دَ بَنْ غِرْمَ غَرٜىٰشِ تَكُواْوَثٜىٰ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lalle ne yă iya sarrafa iyalinsa da kyau, yana kuma kula da 'ya'yansa, su yi biyayya da matuƙar ladabi.