1 Timothy 3:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka masu hidima a cikin ikkilisiya; su ma, su zama maza da sun cancanci girmamawa, masu gaskiya, ba masu yawan shan ruwan inabi ba, ba masu kwaɗayin ƙazamar riba ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا مَاسُ حِدِمَ عَثِكِنْ جَمَعَرْ مَاسُبِے، دُواْلٜىٰنٜىٰ سُكَسَنْثٜىٰ مَاسُ حَنْكَلِ، بَ مَاسُ بَاكِ بِيُ أَ مَغَنَبَ، بَكُمَ مَاسُيَوَنْ شَنْ ضُوً إِنَبِے كُواْ مَاسُ ثُوتَا أَ ڢَنِّنْ كُطِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma masu hidimar ikkilisiya, lalle ne su zama natsattsu, ba masu baki biyu ba, ko mashaya, ko masu kwaɗayin ƙazamar riba.