1 Timothy 4:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda wannan kuwa muke wahala da kuma fama, domin mun sa begenmu ga Allah mai rai, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman na waษ—anda suka ba da gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุดููŠูŽุณูŽุง ู…ูู†ูŽ ูŠูู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ฺจููˆุฐููˆุงู’ ู…ูู†ูŽ ฺขูŽุงู…ูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ู…ูู†ู’ ุณูŽุง ุฐููˆุซููŠูŽุงุฑู’ู…ู ุบูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฑูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ูŽูŠู’ ุซูœู‰ูฐุชููˆุงู†ู’ ูƒููˆุงู’ูˆูŽุŒ ู…ูุณูŽู…ู‘ูŽู†ู’ ุบูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda wannan maฦ™asudi muke wahala, muke ta fama, domin mun dogara ne ga Allah Rayayye, wanda yake Mai Ceton dukan mutane, musamman masu ba da gaskiya.