1 Timothy 4:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka umarta ka kuma koyar da waɗannan abubuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَاعُمَرْتَ كَكُمَ كُواْيَرْ دَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka yi umarni da waɗannan abubuwa, ka kuma koyar da su.