1 Timothy 4:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi ƙwazo cikin waɗannan batuttuwa; ka ba da kanka gaba ɗaya gare su, don kowa yă ga ci gabanka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَعَيْكَتَ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ ثِكِنْ عَيْكِنْكَ، كَمِيڧَ كَنْكَ غَبَاطَيَ غَرٜىٰسُ، دُواْمِنْ كُواْوَ يَغَ ثِيغَبَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka himmantu ga waɗannan abubuwa, ka kuma lazamce su ƙwarai, don kowa yă ga ci gaban da kake yi.