1 Timothy 4:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna hana mutane yin aure suna kuma umarce su kada su ci waษansu irin abinci, waษanda Allah ya halitta don waษanda suka gaskata suka kuma san gaskiya, su karษa da godiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฑููู ู
ูุชูููููฐููููู ุณููู ุญููู ูููู ุนูููุฑูููฐุ ุณููู ููู
ู ุนูู
ูุฑูุชู ุนูุจูุฑู ุซููู ุนูุจูููุซู ุงููุฑู ุงููุฑูุ ุบูุงุดู ูููู ุงูููููู ููููฐ ููุญูููุซูู ุนูุจูููุซููู ุฏููุงูู
ููู ููุทูููุฏู ุณููู ุจูุงุฏู ุบูุณููููู ุณููู ููู
ู ุณููู ุบูุณูููููุฑู ุณูููุฑููปู ุฏู ุบููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su ne masu hana aure da cin abinci iri iri, waษanda Allah ya halitta don waษanda suka ba da gaskiya, suka kuma san gaskiya, su karษa da godiya.