1 Timothy 4:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kiyaye kanka daga tatsuniyoyi na rashin tsoron Allah da labaru banza na tsofaffin mata; a maimako, ka hori kanka ga zama mai tsoron Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููู ููููฐุณู ุฏู ุชฺููููููููุงููููู ุตูุงูปููุงู ุฏู ููุจูููุธู ุฏู ููุงฺูขูุ ุงูู ู
ูููู
ููููุงูู ุญููู ูููุงูุฑูุฑู ุฏู ูููููู ุซููููู ุญููู ุงููุฑููู ูู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ฦi tatsuniyoyin saษo da na banza da wofi. Ka hori kanka ga bin Allah.