1 Timothy 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka tsawata wa dattijo, sai dai ka gargaɗe shi a matsayinka. Ka ɗauki samari a matsayin ’yan’uwanka,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَڟَاوَتَا وَ ڟُواْهُواْ، عَمَّا كَڧَرْڢَڢَ شِ كَمَرْ شِ بَابَنٜىٰ أَغَرٜىٰكَ؞ سَمَارِ كُمَ كَيِ مُسُ مَغَنَ كَمَرْ یَنْعُوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka tsauta wa dattijo, sai dai ka roƙe shi kamar mahaifinka. Samari kuma ka ɗauke su kamar 'yan'uwanka,