1 Timothy 5:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka suna jawo wa kansu hukunci, saboda sun karya alkawarinsu na farko.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ سُنَ جَٰوُاْ وَكَنْسُ حُكُنْثِ، غَمَا سُنْ كَرْيٜىٰ أَلْڧَوَرِنْسُ نَڢَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
hukunci yā kama su ke nan, tun da yake sun ta da wa'adinsu na farko.