1 Timothy 5:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ban da haka, sukan koyi zaman banza, suna zirga-zirga gida-gida. Ba kawai sun zama masu zaman banza ba, har ma sun zama masu gulma da masu shisshigi, suna faษ—in abubuwan da bai kamata su faษ—a ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽู†ู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽู…ูŽุงุŒ ุณููƒูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ูŠู ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ุธูŽุŒ ุณูู†ูŽ ุดูุบูœู‰ูฐ ุดูุบูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽุงุฌูœู‰ูฐู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐุž ุจูŽุง ู…ูŽุง ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ุธูŽ ุณููƒูœู‰ูฐูŠู ูƒูŽูˆูŽูŠู’ุจูŽุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุญูŽุฑู’ ุฏูŽ ุบูู„ู’ู…ูŽ ู…ูŽุงุŒ ุณูู†ูŽ ุดูุบูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽู…ูุฑูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ูƒูŽู…ูŽุชูŽุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda haka kuma sukan koyi zaman banza, suna zirga-zirga gida gida. Ba ma kawai masu zaman banza za su zama ba, har ma sai su zama matsegunta, masu shishigi, suna faษ—ar abin da bai kamata ba.