1 Timothy 5:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Nassi ya ce, “Kada ka sa wa bijimi takunkumi yayinda yake sussukar hatsi,” da kuma, “Ma’aikaci ya cancanci hakkinsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا رُبُوتَثِّيَرْ مَغَنَرْ اللَّهْ تَثٜىٰ «بَذَاعَ رُڢٜىٰ بَاكِنْ بِجِمِ سَعَدَّ يَكٜىٰ سُسُّكَبَ» دَ كُمَ «مَيْ عَيْكِ يَثَنْثَنْثِ لَادَنْسَ»؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin Nassi ya ce, “Kada ka sa wa takarkari takunkumi sa'ad da yake sussuka.” Ya kuma ce, “Ma'aikaci ya cancanci ladarsa.”