1 Timothy 5:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
tsofaffin mata kuwa sai ka ce uwaye, ’yan mata kuma a matsayin ’yan’uwa da matuƙar tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڟُواْڢَڢِّنْ مَاتَا كُمَ كَمَرْ مَامَا، سَعَنً یَنْ مَاتَا كُمَ كَمَرْ یَنْعُوَ دَ مَتُڧَرْ ڟَبْتَرْ رَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
tsofaffi mata kuma kamar uwayenka, 'yan mata kuwa kamar 'yan'uwanka, da matuƙar tsarkaka.