1 Timothy 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zunuban waɗansu mutane a fili suke, suna shan gabansu zuwa hukunci; zunuban waɗansu kuwa sukan bi su a baya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذُنُبَنْ وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ سُنَانَنْ أَ ڢِيلِ، كُمَ سُكَنْ بَيَّنَ كَاڢِنْ أَ حُكُنْتَسُ؞ عَمَّا وَطَنْسُ دَغَ بَايَ نٜىٰ ذُنُبَنْسُ سُكَنْ بَيَّنَ أَ ڢِيلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zunuban waɗansu mutane a fili suke, tun ba a kai gaban shari'a ba. Zunuban waɗansu kuwa, sai daga baya suke bayyana.