1 Timothy 6:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda Allah zai kawo a daidai lokaci, Allah, mai albarka wanda yake kaษai Mai Mulki, Sarkin sarakuna da Ubangijin iyayengiji,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููู ุจููููููุฑู ูููู ุงูููููู ุฐูููุณูุง ุชูููุณูููุซูููฐ ุงููุฏูููุฏููู ูููุงูููุซูุ ุงูููููู ููููุฏู ุดู ููุทููู ููููฐ ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ู
ููู ุงููููุจูุฑูููุ ุณูุฑููููู ุณูุฑูุงูููู ุฏู ุนูุจูููโุบูุฌููู ุงููููุงููููฐููโุบูุฌู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
wannan kuwa makaษaicin mamallaki, abin yabo, Sarkin sarakuna. Ubangijin iyayengiji zai bayyana shi a lokacinsa.