1 Timothy 6:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
wanda shi kaษai ne marar mutuwa wanda kuma yake zaune cikin hasken da ba ya kusatuwa, wanda babu wanda ya taษa gani ko zai iya gani. A gare shi girma da iko su tabbata har abada. Amin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ุดู ููุทููู ููููฐ ู
ูุฑูุฑู ู
ูุชูููุ ู
ููู ููุณูููุซูููฐูู ุนูุซููููู ุญูุตูููููฐูู ุฏู ุจูุงููููุฏู ูููู ุนููู ููุณูุฏูุดูุ ุดููููููฐ ููููุฏู ุจูุงุจููููููู ุฏู ููุชููปู ุบูููุ ูููุงู ูู ุนููู ุบูููุ ุงููุบูุฑูููฐุดู ุบูุฑูู
ู ุฏู ู
ููููู ู
ูุฑูุฑู ฺงูุงุฑูููฐูู ุณูุชูุจููุชูุงุ ุงููู
ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi ne kaษai marar mutuwa, yake kuma zaune a cikin hasken da ba ya kusatuwa. Shi kuwa ba mutumin da ya taษa ganinsa, ko kuwa zai iya ganinsa. Girma da madawwamin mulki su tabbata a gare shi. Amin, amin.